Labaran Hausa

MASHA ALLAH: An Daura Auren Malam Aminu Daurawa Tareda Amaryar Sa Haulat Aminu Ishaq Yanzu Kalli Video….

Masha Allah An Daura Auren Malam Aminu Daurawa Tareda Amaryar Sa Haulat Aminu Ishaq Allah Yabada Zaman Lafiya.

Yanzu Yanzu Aka Daura Auren Malamin Addini Wato Malam Aminu Daurawa Inda Wannan Daurin Aure Yayi Albarka Kuma Yayi Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Sai dai Muce Alhandulillah.

Daurin Auren Malam Aminu Daurawa Tareda Amaryar Sa Haulat Aminu Ishaq Masha Allah Domin Kuwa Anyi Lafiya Kuma An Gama Lafiya Haka Ake So.

Tabbas Anjima Ba’ayi Daurin Auren daya Kai Na Malam Aminu Daurawa Ba Domin kuwa Wannan Daurin Aure Ya Tara Matukar Jama’a Masu Tarun Yawan Gaske Matuka Allah Ya Maida Kowa Gida Lafiya.

KALLI BIDIYON ?????

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Akai Daurin Auren Malam Aminu Daurawa Tareda Amaryar Sa Haulat Aminu Ishaq Masha Allah.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button