Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Mutuwar Wata Likita Tayi Matukar Tayarwa da Jama’a Hankali Yanzu…..

Allahu Akbar Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wata Likita Allahu Akbar.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa rasuwa wacce ta kasance tana koyan aikin likita a Katsina wannan labarin yayi matukar girgiza duniya.

A yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka da wannan labarin domin a yanzu haka Duk wanda ya tsaya ya Kalli wannan Video sai yayi Kuka da idon sa domin zaiji Duk abinda ya faru.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji yadda wannan Rasuwar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta a yanzu haka ga Video ka kalla.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Akan Mutuwar Wannan Dalibar Allah Yajikan Ta da Rahama.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button