Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Bidiyon Yadda Wani Yaro Fuskar Sa Ta Kone Yanzu a….

Allah Sarki Wani Yaroda Fuskar Sa Ta Kone Sanadiyar Haka Yaron Yazamo Wani Irin Mutun Mara Fasali Allahu Akbar Wannan Yaron Dai Dole Ne Ka Tausaya Masa Matuka Sosai.
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Wani Yaro da Fuskar Sa Tayi Matukar Kone wa Sosai Wanda Hakan Yayi Sanadiyar Har Idon Sa Sai da Ya Samu Matsala Abun Tausayi Wannan Yaron Yana Cikin Tashin Hankali Sosai.

Yanzu Haka Zamusa Muku Bidiyon Wannan Yaroda Domin Ku Kalla Saboda Kuga Irin Halinda Yake Ciki Tabbas Dole Yasa Wasun Ku Kuka Matuka Da Gaske.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Fefen Bidiyon Wannan Yaroda Yasamu Konewa a Fuskar Sa.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Rdunoz.Com.