World News

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Bidiyon Yadda Wani Mutun Mai Shekaru 23 Ya Koma Sai Kace Yaro….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Bidiyon Yadda Wani Mutun Mai Kimanin Shekaru 23 Ya Rame Sosai Kuma Yazama Tankar Karamin Yaro.

Allahu Akbar Wani Bawan Allah Wanda Yake Ganin Rayuwa Allahu Akbar Tabbas Wannan Bawan Allah Yana Cikin Tashin Hankali Domin Ko Tafiya Baya Iya wa Komai Sai dai Amai.

Qalu Innalillahi Wani Bidiyo Da Mukai Karoda Shi Na Wani Bawan Allah dayake Fama’da Matsanan Ciyar Rashin Lafiya Mai Tsanani Sosai da Sosai Duba’da Ganin Yadda Yake Shan Wahalar Rayuwa Allah Sarki.

Yanzu Haka Zamusa Muku Bidiyon Wannan Mutan Mai Kimanin Shekaru 23 a Duniya Domin Kuga Irin Halinda Yake Ciki Allahu Akbar.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yake Na Sakin Fefen Bidiyon Wannan Bawan Allah dayake Cikin Mawuya cin Hali.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button