DaDumiDuminSa; Bidiyon Yadda Tsoho Mai Kimanin Shekaru 100 Ya Auri Wata Matashiyar Budurwa Yanzu a…

Toffa Babbar Magana Auren Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 100 a Duniya Yayi Matukar Girgiza Alumma Inda Jama’a Kowa da Abunda Yake Cewa.
Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Akan Yadda Wani Tsoho Mai Shekaru 100 A Doron Duniya Ya Kara Yin Aure Inda Ya Aure Wata Matashiyar Budurwa Domin Ci Gabada Shan Soyayya.

Ana Wata ga Wata Ta Kunno Kai Labarin Auren Tsoho Mai Shekaru 100 a Duniya Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Matuka Inda Jama’a Sukai Ca Akan Lamarin Bisa ga Mamakin da Suke Akan Abun.
Yanzu Haka dai Muna Tafeda Bidiyon Yadda Wannan Tsoho Yake Mugun Shan Soyayya da Wannan Mata daya Aura Inda Zamusa Muku Bidiyon Domin Ku Tabbatar da Wannan Lamari.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Yadda Tsoho Mai Shekaru 100 Ya Auri Budurwa Yanzu.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.