Labaran Hausa

Toffa Babbar Magana: Korar Kare Akai Dauda Kahutu Rarara Daga Tafiyar Neman Zaben Bola Tunubu Yanzu Kalli Video….

Turkashi Babbar Magana; An Cire Dauda Kahutu Rarara Daga Tafiyar Neman Zaben Bola Ahmad Tunubu Wannan Lamari Ya Baiwa Jama’a Mamaki.

Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Wanda Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Saboda Ganin Irin Yadda Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ke Taka Muhimmiyar Rawar Gani a Tafiyar Bola Ahmad Tunubu.

Amma kuma Yanzu Ace an Cire Sa Daga Tafiyar Neman Zaben Bola Ahmad Tunubu Turkashi Wannan Lamari dai Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki Matuka da Gaske.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru Tsakanin Bola Ahmad Tunubu da Dauda Kahutu Rarara.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button