World News

Toffa Babbar Magana: Haduwar Bola Ahmad Tunubu da Atiku Abubakar Yanzu Kalli a…

Toffa Labari DaDumiDuminSa Haduwar Bola Ahmad Tunubu da Atiku Abubakar a Filin Jirgin Sama Yanzu.

Rahoto daga Daga Comr Nura Siniya

Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu da na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, sun haɗu inda suka gaisa cikin raha da jirmama juna, yau Litinin a dakin taro na filin jirgin sama da ke Abuja.

Duka ƴan takarar guda biyu sun yi ma juna fatan Alkhairi game da takarar shugabancin Nijeriya da suke a zaɓen da za a gudanar a ƙarshen watan febarairun shekarar 2023.

Wannan ya kamata ya zama darasi da abin koyi ga matasa ta yadda za su cire ƙiyayya da gaba a tsakanin su ta hanyar nunawa Junansu Soyayya da ƙauna ba tare da nuna wani banbancin addini ko wata jam’iyya ba.

Allah Ya zaɓa mana shugabanni nagari masu tausayin al’umma.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Haduwar Tasu ta Kasance A Babban Filin Jirgin Sama.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button