Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Ana Cikiyar Yan Uwan Wani dattijo daya bar Jahar Sa Samada Shekara 30 Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Allahu Akbar Ana Cigiyar ‘Yan Uwan Wannan Dattijo Da Ya Bar Jiharsa Ta Kano Sama Da Shekara 30 Ya Koma Adamawa.

Toffa Babbar Magana Wannan Bawan Allah Dai Yanzu Haka Ana Neman Yan Uwan Sa Domin Suje su Karbi Abun Su.

Ofishin MYPAF dake karamar hukumar Mayo Belwa a jihar Adamawa tana cigiyar ‘yan uwan Malam Garba mai katifa da ya bar Kano shekaru 30 a baya.

A cewarsa ana kiransa Abubakar Uba Dan Muhammadu Mai Turare a Kano, kanin Usman a unguwar Yakasai B. Idan aka je Kasuwar Rimi Dagacin Watari zai san iyayensa.

Yanzu haka ba shi da lafiya yana karkashin kulawar MYPAF.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Da Wannan Bawan Allah daya bar Garin Su Na Kano ya Koma Wani Garin Yayi Zaman Sa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Esunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button