Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Allah Yayiwa Wani Babban Malami Rasuwa a…

Qalu Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Na Duniya Sheikh Mufti Adam Tula Rasuwa.

Allahu Akbar; Kamar Yadda Kuke Gani Cikin Hotuna Fiye Da Mutane Miliyan Ɗaya Ne Suka Halarci Jana’izar Malamin Qur’anin Nan Na Duniya Sheikh Mufti Adam Tula.

Allah ya yiwa bijimin Malamin Al-Qur’anin nan na duniya ɗan Asalin ƙasar Habasha Sheikh Mufti Adam Tula rasuwa.

Sheikh Adam ya rasu yana da shekaru 110 a duniya, kuma ya shafe tsawon shekaru 80 yana hidima da karantar da littafin Allah Al-Qur’ani Mai Girma.

Kamar Yadda Kuke Gani Miliyoyin Mutane Daga Sassa Daban Daban Na Duniya Suka Domin Yin Jana’izar Sa.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa, Yasa Aljannah Ce Makoma.

Allah ya jiƙansa, ya gafarta mata.

???

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru Na Mutuwar Wannan Bawan Allah Kuma Babban Malami a Jahar.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button