Labaran Hausa

Toffa Babbar Magana; Malam Aminu Daurawa Yayi Allah Ya’isa ga Masu Yada Hoton Amaryar Sa Ana Tsakada yi Mata….

Toffa Babbar Magana; Cikin Fushi Malam Yayi Allah Ya’isa Akan Masu Yada Hoton Matar da Zai Aura Mai Suna Haulat Aminu Ishaq.

Allahu Akbar Tabbas Ran Malam Aminu Daurawa Babu Shakka Ya Baci Saboda Wasu Bata Gari da Suke Yada Wani Hoton Amaryar Sa Inda Aka Dauki Wannan Hoton Tana Yin Kwalliya a Gidan Su.

An Dauke ta Tana Kwalliya Ne Batare da Ta Sani ba Sannan Kuma Aka Fara Yada Hoton a Kafafan Sada Zumun ta Inda Jama’a Suke ta Maga akai Har Malam Yayi Karoda Wannan Hoton Kuma Ran Sa Baiyi Dadi Ba.

Yanzu Haka dai Zamusa Muku Wannan Bidiyo Na Wannan Malami Domin Kuji Abunda Yace Bayan Sakin Wannan Hoton Nata Inda Har yake Cewa du wanda Yasan Yaka Sa Yaji Ya Gogi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan sakin Hoton Amaryar Malam Aminu Daurawa Tana Kwalliya Allah Ya Shirya Masu Aikata Irin Wannan Abu.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button