Kannywood

Masha Allah; Za’a Daura Auren Jarumin Kannywood Razaqi Na Shirin Dadinkowa Tareda…

Masha Allah, Za’a Daura Auren Malam Aminu Daurawa Tareda Wata Hafizar Alqur’ani Mai Girma Sunan Wannan Amarya dai Haulat Aminu Ishaq.

Malam Aminu Daurawa Yana Shirin Angon Cewa da Wata Dalibar Addini data Haddace Alqur’ani Mai Girma Sannan Wannan Ita Ce Dalibar Datazo ta Daya a Gansar Alqur’ani ta Kasa.

Alhandulillah Jama’a Dadama Sun Tayasa Murna Sosai da Sosai Akan Wannan Aure da Za’a yi Na Malam Aminu Daurawa da kuma Haulat Aminu Ishaq Allah Yabada Zaman Lafiya.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Yadda Auren Wannan Babban Malamin Addini Mai Suna Shark Aminu Daurawa Ishaq.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button