Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar j….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Matukar Gaske Allahu Akbar Wannan Mutuwa ta Taba Zukatan Alumma.

Qalu Innalillahi Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Domin Kuwa Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Rasuwa Allah Sarki.

Allahu Akbar Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Na Wannan Mahaifiyar Jarumin Kannywood Tijjani Faraga Muna Masu Mika Ta’aziyar Mu Akan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Ta Da Rahama Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Babban Rashi da akai a Wannan Masana’anta Ta Kannywood Na Mutuwar Mahaifiyar Jarumi Tijjani Faraga Rasuwa Allah Yajikan Musulma.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button