World News

ALHANDULILLAH; Anyi Nasarar Kama Wasu Masu Garkuwa da Mutane da Suka Karbi Kudin Fansar Wani Yaro Samada Naira Million 4 kuma….

Toffa Babbar Magana; An Yi Nasarar Cafke Wadanda Suka Yi Garkuwa Da Wannan Yaro A Garin Mubi Dake Jihar Adamawa Bayan An Biya Su Sama Da Naira Milyan Hudu Kudin Fansa.

Masha Allah An Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Yan Ta’adda Boko Haram da Suka Jima Suna Garkuwa da Mutane Musamman Ma Yara Allahu Akbar.

Qalu Innalillahi Anyi Nasarar Kama Wasu Masu Garkuwa da Mutane Inda Hukuma Tayi Nasarar caf Ke Su Bayan Sunyi Garkuwa da Wani Karamin Yaro kuma Sun Nemi Kudi Har Naira Million 4 Qalu Innalillahi.

Wannan Abu dai Shi Ake Kira da Ta Leko kuma Ta Koma Sai dai Muce Masha Allah Da Wannan Samun Nasarar da Hukumar Yan Sanda Ta Samu Akan Wannan Yan Ta’addan Yanzu Haka dai Suna Hannu.

Kuma Muna Fatan Ayi Masu Hukunci Dai dai Abun da Suka Aikata Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Akai Nasarar Kama Masu Garkuwa da Mutane.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button