World News

Innalillahi Yadda Wani Ango Ya Rasa Kafafuwan Sa Bayan Auren Sa Allahu Akbar Kalli Video….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Bidiyon Yadda Wani Mutun Yake Gudanar da Rayuwar Sa Bayada Kafa Ko Kuda Daya Sannan Yana Zaune Lafiya da Matar Sa.

Allahu Akbar Wani Mutun da Kafafun Sa Suka Samu Matsala Har Yakai ga An Yanke Masa Kafafuwan Sa Duka Biyun Allah Sarki.

Wani Bawan Allah daya Samu Matsala Aka Yanke Masa Kafafuwan Sa Bayan Auren Sa da Matar Sa Kuma Har Yanzu Masha Allah Suna Nan da Ransu Sai dai Muce Alhandulillah Allah Yabasa Lafiya.

Wannan Lamari Nasu Ya Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Sosai da Duba da Ganin Yadda Suke Matukar Kaunar Junan Su Sosai da Sosai Abun Sai dai Muce Masha Allah.

Yanzu Haka dai Zamusa Muku Cikakken Bidiyon Wannan Mutane Domin Ku Kallah Kuga Irin Yadda Suke Gudanar da Rayuwar Su Ta Zaman Aure.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button