Labaran Duniya

Innalillahi: Bidiyon Yadda Wani Yaro Kansa Yazama Wani Iri Abun Tausayi Kalli Video….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; An Haifi Wani Yaro da Kansa Yake da Matsala Inda Kan Nasa Yake’da Matukar Tsawo Allahu Akbar.

Bidiyon Wani Yaro Yayi Matukar Saka Jama’a Kuka Sosai da Sosai Duba da Ganin Irin Halin da Wannan Yaro Yake Ciki da Kuma Yadda Yake Fama’da Rayuwar Sa.

Yadda Wannan Yaro Yake Fama’da Rashin Lafiya data Saka Jama’a Kuka Kana Kuma Suka Tausaya Masa Duba da Ganin Irin Halinda Yake Ciki Abun Tausayi Allah Yabasa Lafiya Dai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru Na Yadda Wannan Yaro Yake Fama’da Wata Kalar Cuta a Kansa Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala yabasa Lafiya Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

ALLAH UBANGIJI SUBUHANAHU WATA ALA YABASA LAFIYA AMIN SUMMA AMIN

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button