Kannywood
Allah Sarki Bidiyon Yadda Wasu Marayu Suke Jinyar Mahaifiyar Su a gida Allah Sarki Kalli Video….

Allahu Akbar Bidiyon Yadda Wasu Yara Suke Jin Yar Mahaifiyar Su Inda Take Fama’da Wata Kalar Cuta Inda Jikin ta Suka Daina Amfani Allahu Akbar Wannan Yarin Ya Tayi Matukar Baiwa Jama’a Tausayi.
Wata Mahaifiya Datake Fama’da Wata Kalar Cuta Wadda Dole Ta Baka Tausayi Matuka Inda Yaran data Haifa Duda Kanana Ne Amma Ah Haka Suke Matukar Rai Non Ta Allahu Akbar.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru Na Sakin Fefen Bidiyon Wata Baiwar Allah data Ke Famada Rashin Lafiya Mai Tsanani Allah Sarki.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.
