Labaran Duniya

Yanzu Yanzu; Bidiyon Yadda Wata Gurguwa Take Shan Wahalar Rayuwa kuma Tanada Ya’ya Guda 5 Innalillahi…

Rayuwar Duniya Kenan, Yadda Wata Mahaifiyar Yara Biyar Take Kulada Su Duda Batada Kafa Wato dai Gurguwa Ce Amma kuma a Haka Take Kulawa da Yaran ta.

Wannan Matar Dai Duda Batada Kafa Amma Hakan Bai Hanata Fita ba Domin Neman Kudi Wato Sana’a Domin ta Kula da Yaran ta Wannan Mata dai Tayi Kokari Inda Ta Saka Yaran Nata a Makaran ta.

Sannan Ta Dauke Masu Dawai Niyar Yau da Kullun Wato Cin su Shan Su Suttura Komai Tana Yi Masu Iya Bakin Kokarin Ta Saboda Yaran Nata Kana’na Ne Basuyi Wani Girman da Zasu Iya Neman Kudi Ba Yanzu Haka.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Rayuwar Wannan Mata Gurguwa take da kuma Yaran ta Wanda Ta Haifa Har Su Biyar.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button