Labaran Duniya

Rayuwar Miji da Mata Yadda Suke Shan Wahala Saboda Mijin Kansa Rabi Ne kuma Makaho Allah Sarki….

Allah Mai Halitta Bawan Sa Yadda Yaso, Yanzu Mukai Karoda Wani Bidiyon Wasu Ma’aurata Mata da Miji Inda Mijin Ya Kasan Ce Makaho Ne kuma Rabin Kai Ne Dashi.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Rayuwar Wasu Ma’aurata Mata da Miji Tabbas Rayuwar Su Akwai Jarabawa Wadda Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala yabasa.

Saboda Mijin Wannan Baiwar Allah Yana Famada Rashin Lafiya Babba, Matsalar Dake Damun Sa Ita Ce Kansa Rabi Ne kuma Idon Sa ma Rabi Ne Allah Mai Halittar Bawan Sa Yadda Yaso.

Tabbas Rayuwar Su Zatayi Matukar Burge Ka Wajen Yadda Suke Baiwa Junan Su Kulawa da Kaunar Juna.

Sannan Rayuwar Su Kuma Zatayi Matukar Baka Tausayi Sosai da Sosai Saboda Yadda Suke Shan Wahalar Rayuwa Wajen Gudanar da Ita.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Rayuwar Miji da Mata Ta Kasan Ce Duda Mijin Bayada Cikakkiyar Lafiya.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button