Qalu Innalillahi Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Koma Bayan Ta Kone a Fuskar ta….

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Yadda Wata Mata ta Kone A ko ina a Jikin ta Hakan Yasa ta Koma Zabiya Amma kuma a Lokacin dabata Kone ba Baka Ce Sosai.
Allah Sarki Yadda Rayuwar Wata Mata Ta Koma A Lokacin Baya Kafin Ta Kone Baka Ce Wuluk Sosai da Sosai Amma kuma a Yanzu Tadawo Fara Sosai Tankar Zabiya Inda Take Gudanar da Rayuwar ta Yanzu Ah Haka.
Babu Shakka Jama’a Dadama Sunyi Matukar Tausaya Mata Sosai da Sosai Duba’da Ganin Yadda Jikin Ta Ya Kone Baki daya Tun Daga Kan Fuskar ta Har ma Jikin ta da dai Sauran Su.
Yanzu Haka dai Zamu Saka Muku Wannan Bidiyo Na Wannan Mutane Domin Ku Kallah Kuga Irin Halinda Suka Shiga Lokacin da Suka Kone a Fuskar Su Allah Sarki Rayuwa.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Matar ta Kone Jikin Ta Baki Daya Allah Yabata Lafiya dai Amin.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.