Labaran Hausa

Allahu Albar, Bidiyon Yadda Wata Budurwa Gurguwa datafi Kowa Kyau a Garin Su Yadda Rayuwarta Ta Koma Kalli Video….

Allahu Akbar Yadda Rayuwar Wata Budurwa Ta Koma Bayan Ta Zama Gurguwa Wato An Yanke Mata Kafa fuwa Baki daya.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Wata Budurwa datafi Kowa Kyau a Garin Su Yanzu Haka Ta Zama Gurguwa Domin Ta Rasa Kafafuwan ta Baki Daya.

Allah Mai Halittar Bawa Yadda Yaso Wata Budurwa Ta Samu Matsala Inda Yanzu Haka Batada Kafa Ko Guda Daya Amma kuma a Haka Take Gudanar da Rayuwar Ta Cikin Rufin Asiri.

Don Haka Yanzu Zamusa Muku Bidiyon Wannan Kyakkyawar Budurwar Domin Kuga Irin Yadda Take Gudanar da Rayuwar Ta Yanzu Haka.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Yadda Wannan Al’amarin Yafaru Na Wannan Yarinya data Koma Gurguwa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

ALLAHU AKBAR

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button