Labaran Hausa

Toffa Babbar Magana, Rigimar Dauda Kahutu Rarara da Dr Abdullahi Umar Ganduje Yanzu a….

Toffa Babbar Magana Ana Wata ga Wata ta Kunno Kai Mene Gaskiyar Magana Akan Rigimar Rigimar Dauda Kahutu Rarara da Dr Abdullahi Umar Ganduje.

Yanzu Haka dai Jama’a Dadama Suna Nan Suna Tunanin An Raba Gari Tsakanin Mawaki Dauda Kahutu Rarara da kuma Ma Dr Abdullahi Umar Ganduje Inda Mawakin Nan Rarara Yayiwa Dr Abdullahi Umar Ganduje Wata Waka Ta Cin Mutunci.

Ana Tunanin Dauda Kahutu Rarara Yayiwa Dr Abdullahi Umar Ganduje Waka Inda a Cikin Wakar Yakira Sunan Sa da Hankaka Wannan Lafazin Ne Yasa Jama’a Sukai Ca Akan Maganar Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Lamarin.

Yanzu Haka dai Muna Tafeda Bidiyon Yadda Wannan Al’amarin Yafaru Kuma Zamusa Muku Shi Domin Ku Kalla Wato Kuga Yadda Lamarin Yafaru.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Al’amarin Yafaru Na Rigimar Dauda Kahutu Rarara da kuma Dr Abdullahi Umar Ganduje.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button