Labaran Hausa

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Bidiyon Yadda Wani Mutun Ke Famada Cutar….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Yanzu An Saki Bidiyon Wani Bawan Allah dayake Matukar Shan Wahala da Kuma Fama’da Wata Kalar Cuta A Cikin Bakin Sa.

Wani Mutun dayake Fama’da Rashin Lafiya da kuma Cuta a Bakin Sa Tabbas Wannan Mutun Yana Matukar Shan Wahala Sosai a Rayuwar Sa Domin Kuwa Zakuga Yadda Wani Abu Ya Fito Mai a Cikin Bakin Sa Hakan Yayi Sanadiyar Bakin Nasa Ya Zama Babba Wato ya Kunbura.

Allah Sarki Tabbas Wannan Mutun Ya Baiwa Jama’a Tausayi Sosai da Sosai Duba’da Ganin Irin Yadda Bakin Nasa Yake Masa Nauyi Wajen Gudanar da Rayuwar Sa Abun Tausayi.

Yanzu Haka dai Zamu Sa Muku Bidiyon Wannan Bawan Allah Domin Ku Kalla Kana Kuma Kuga Irin Halin daya Ke Ciki Na Matsin Rayuwa Abun Tausayi.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Yadda Wannan Al’amarin Yafaru da Wannan Mutun Inda Kuma Abun Yayi Matukar Baiwa Jama’a Tausayi Sosai da Sosai.

Muna Masu Rokon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Daya Baiwa Wannan Bawan Allah Lafiya Sannan Yanzu haka Jama’a Dadama Sun Fara Taimaka Masa.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button