Allahu Akbar Bidiyon Yadda Wasu Yara Suka Zamo Makafi Saboda….

Allah Mai Halitta, Yadda Wasu Yara da Suke Famada Wata Rashin Lafiya Wanda Hakan Yayi Sanadiyar Idon Su Ya Koma Wata Kalar Wato dai Ya Chanza Daga Normal Ido ya Koma Wani Kala.
Yadda Mukai Karoda Wani Labari Wanda Zaiyi Matukar Tabawa Jama’a Zukata Sosai da Sosai Saboda Irin Halinda Wannan Yaro Yake Ciki Na Fama’da Wannan Matsala a Cikin Idon Sa.
Yanzu Haka dai Jama’a Dadama Sun Fara Yiwa Wannan Bayin Allah Addu’a Akan Allah Yabasu Lafiya Sannan Wasu kuma Suna Taima Ka Masu da Kudi Domin A Sama Masu da Lafiya.
Saboda Suna Cikin Matsala da kuma Tashin Hankali Bisa Wannan Cuta Dake Damun Su a Idon Su da kuma Hannun Su Wato dai Guragu Ne.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Al’amarin Na Bayin Allah Ke Faruwa Na Rashin Lafiyar Dake Damun Su a Wannan Lokaci.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.