Labaran Hausa

Wani Iskancin Ma Sai a Kauye Kalli Yadda Saurayi Ke Rungumar Budurwa Har’da Kiss Babu Kunya a…

Qalu Innalillahi, An Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Yana Yi Mata kiss Sannan Kuma Ya Rungume ta Tsabar Iskanci Babu Kunya.

Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Yayi Matukar Jawo Magana a Kafafan Sada Zumun Inda Aka Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Suna Yiwa Juna Kiss Babu Kunya a Wani Karamin Kauye Innalillahi.

Yanzu Haka dai Jama’a Dadama Sunyi Magana Akan Wannan Lamari Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Abunda Sukai Bai Kamata Ba Kuma Bai Dace Ba.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Aka Saki Bidiyon Wani Saurayi da Budurwa Suna Yiwa Juna Kiss Babu Kunya a Gaban Jama’a Allah Ya Shirya ya.

DANNA KAN HOTON NAN ?

???

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button