Kannywood

Toffa Babbar Magana, Jarumi Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir a Kotu Bisa Zargin Ta….

Toffa Babbar Magana’ Jarumi Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir a Kotu Bisa Zargin Taci Mutuncin Sa Hakan Ne Ya Fusata Shi Ya kai ta Kara Kotu.

Yanzu Muke Samun Labari Akan, Rigimar Ali Nuhu da Hannatu Bashir Abun Ya Girma Takai ga An kai Magana Kotu Inda Jarumi Ali Nuhu Yakai Karar Fitacciyar Jarumar Kannywood Hannatu Bashir Kotu.

Kuma Nan bada Jimawa Ba Za’a Fara Wannan Shiri’ar Allah Yaba Mai Gaskiya Sa’a Domin Jin Abunda Ya Hada Su Har Abun Yakai ga Kotu Ku Kalli Bidiyon Dake Cikin Wannan Rahoto Namu Akan Wannan Lamari.

DANNA KAN HOTON NAN 👇👇👇

👆👆👆

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button