Labaran Hausa
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: yadda Cikin Wani Yaro ya Kunbura Yanzu….

Allahu Akbar, Rayuwar Wani Yaro Yadda Yake Fama’da Wata Kalar Cuta Inda Wannan Cuta Ta Kunbura Mai Ciki Sosai da Sosai.
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Yadda Wani Yaro Yake Fama’da Wata Kalar Cuta Wadda Tayi Sanadiyar Cikin Sa Ya Kunbura Sosai da Sosai Sannan Abun Mamakin Cikin Nasa Yafi Komai Girma a Jikin Sa Allah Sarki.

Don Haka Yanzu Zamusa Muku Wannan Bidiyo Domin Ku Kalla Kuga Yadda Rayuwar Su Ta Koma da kuma Irin Yadda Suke Shan Wahalar Rayuwa.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Edunoz.com.