Kannywood

Masha Allah Jaruma Zee Zango Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Tanada Yarinya Yanzu Kalli Video…

Toffa, Jarumar Kannywood Zee Zango Ta Bayyana Wasu Hotunan Ta Tareda Wata Yar Karamar Yarinya Inda Kuma Tayi Rubutu a Kasan Take Bayani Kamar Haka.

Wannan Yarinyar Ya Tace Allah Yaraya Min ita Toffa Wannan Magana da Jarumar Kannywood Zee Zango Tayi Ita Ce Tayi Matukar Jawo Mata Magana A Kafafan Sada Zumun ta Inda Jama’a Sukai ta Magana Suna Tunanin Yar Tace Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Yar Tace da Gaske ko aa.

DANNA KAN HOTON NAN ?

Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari dai Ita Ce Wannan Yar bata Zee Zango Bace Wato dai Zamu Iya Cewa Tankar Kanwar ta Ce dai.

Wannan Shine Bayani Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Batun Yar Zee Zango.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button