Kannywood

MASHA ALLAH: Aisha Izzar So Ta Shirya Tsaf dan Ganin Tayi Aure Amma da Dan’ta Zataje Gidan Miji Yanzu a….

Fitacciyar Jarumar Kannywood Aisha Najamu Tayi Alkawarin Yin Aure Wato dai Ta’ajiye Harkar Film Amma Kuma Tace Koda Zata Gidan Miji to da Dan’ta Zataje.

Masha Allah: Jarumar Kannywood Aisha Najamu Wadda Kukafi Sanida Hajiya Nafisa A Cikin Shirin Film din Izzar So Tayi Addu’a Akan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yakawo Mata Miji Nagari Sannan Kuma Zataje Du Gidan Wanda Ta Aura Amma Kuma da Santalelen Yaron ta Zata Tafi.

DANNA KAN HOTON NAN ?

Wannan Sune Malaman da Suka Fito Daga Bakin Jarumar Taku Inda Kuma Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Jama’a Musamman Ma Masoyan Ta Domin Kuwa Kowa Na Matukar Kaunar Jaruma Aisha Najamu Sosai da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Maganar Auren Jaruma Aisha Najamu Ta Cikin Shirin Izzar So.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button