Kannywood

Yanzu yanzu Fatima Ali Nuhu Tafitar da Mijin dazata Aura Kalli Video….

DaDumiDuminsa: Fatima Ali Nuhu Tafitar da Mijin dazata Aura Ne Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Da Gaske Tafitar da Mijin Ko aa.

Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Cewa Jaruma Fatima Yar Gidan Sarki Ali Nuhu Ta Fitar da Mijin dazata Aura Inda Jama’a Dadama Yanzu Haka Suna Nan Suna Taya’ta Murna da Farin Ciki Na Wannan Lamari.

Fatima Ali Nuhu Tana Daya Daga Cikin Jarumai Kana’na Dasuke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood.

DANNA KAN HOTON NAN 👇

Yau Anyi Yan Kwanaki da Fara Yada Wannan Labari Akan Auren Yar Gidan Ali Nuhu Amma kuma Maganar Gaskiya Wannan Lamari Ba’ Haka Yake Ba Wato dai Karya Ne.

Fatima Ali Nuhu Bata Fitar da Mijin dazata Aura Ba Wannan Shine Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari Wato dai Maganar Za’ayi Auren ta Karya Ne Ba Haka Yake Ba.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button