Kannywood

MASHA ALLAH: Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Tareda Yar’ta Yanzu…

Masha Allah: Jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya Ta Saki Wasu Kyawawan Hotunan Ta Tareda Yar’ta Wadda Take Matukar Kauna.

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Dai Lokacin Datayi Aure Ma Tareda Yar’ta Tatafi Gidan Mijin Ta Masha Allah Domin Kuwa In Baku Manta Ba Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Tayi Aure Yan Watannin Baya Inda Yanzu Haka Tana Gidan Mijin Ta Alhandulillah.

DANNA KAN HOTON NAN 👇

Fitacciyar Jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya Tana Daya Daga Cikin Manya Jarumai da Suke Taka Muhimmiyar Rawar Gani a Lokacin Baya Amma Kuma Yanzu Haka dai Tayi Aure Sai dai Muce Masha Allah.

Allah Ubangiji Ya Zaunar dasu Lafiya Tareda Mijin Ta Kuma Mai Kaunar Ta Amin Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Yar Jaruma Alisha Aliyu Tsamiya Tareda Ita Kanta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button