INNALILLAHI: Bidiyon Yadda Wani Yaro ya Zabi Mutuwa da Rayuwa Saboda halinda Yake Ciki….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Bidiyon Wani Yaro Yadda Yake Matukar Shan Wahala a Cikin Rayuwar Sa Inda Har Sai’da Yazabi Mutuwa da Cigaba da Rayuwa.
Qalu Innalillahi Tabbas Aka Ce In Kanada Rai Kasha Kallo Bidiyon Wani Yaro Mai Kananun Shekaru wanda Basu Wuce Shekara 7 Zuwa Kasa.
DANNA HOTON NAN?

Wannan Yaron Dai Yazamo Abun Tausayi Matuka Sosai da Sosai Saboda Yadda Yake Shan Wahala Wajen Tafiya a Kasa Sannan Kuma Babban Abun Ma Iyayen Sa Talakawa Ne Wato dai Marasa Hali.
Yanzu Haka Muna Tafeda Bidiyon Wannan Yaro kuma Zamu Sa Muku Shi Domin Kuga Yadda Yake Fama’da Rashin Lafiya Wato Lalura Inda Zakuga Cikin Sa Ya Kubura Yafi Komai Girma a Jikin Sa Allah Sarki.
Dole Yayin da Kake Kallon Bidiyon Wannan Yaro Yabaka Kuka Ko Kuma Ya Baka Tausayi Saboda Ganin Irin Rayuwar Dayake Yi Dole Ka Tausaya Mai Wallahi.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Yadda Wannan Al’amarin Yafaru Na San Dai Du Wanda Ya Kalli Bidiyon Nan ko Kuma Ya Karan ta Wannan Labari Zai Tausaya Wa Wannan Yaro.
Mun Gode Sosai Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.