Kannywood

Masha Allah: Jamila Nagudu Ta Shirya Tsaf dan Ganin Tayi Aure Amma da Dan’ta Zataje Gidan Miji….

Masha Allah; Fitacciyar Jarumar Kannywood Jamila Na Gudu Ta Saki Wasu Kyawawan Hotunan Ta Tareda Dan’ta Kuma Autan ta.

Tabbas Sakin Wannan Hotuna da Jaruma Jamila Na Guda Tayi Yayi Matukar Burge Jama’a Sannan Yabasu Sha’awa Wato dai Ya Burge Alumma.

Inda Wasu Masoyan Nata Suka Runga Yi Mata Fatan Alkairi Da kuma Addu’a Akan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yaraya Su Bisa Addinin Gaskiya.

DANNA HOTON NAN 👇👇👇

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Jaruma Wato Jamila Nagudu Tareda Dan’ta Wanda Take Matukar Kauna.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button