Labaran Duniya

Innalillahi: Yan Bindiga Sun Saki Sabon Bidiyon Yan Matan Dasuka Kama da Bindigu Kirar Ak-47 Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yan Bindiga Sun Saki Bidiyon Wasu Mata da Suka Kama Inda Suka Rataya Masu Bindigu Kirar Ak-47 Sun Basu Manyan Makamai Sun Rike.

Qalu Innalillahi Tabbas Wannan Mata Suna Cikin Tashin Hankali Matuka Inda Suke Ikirarin Zasu Kashe Su Ko Kuma Iyayen Su Suzo Su Biya Kudin Fansar Su.

Yau dai Yan Bindiga Sunyi Alkawarin Zasu Auri Matan Nan Domin Su Zamo Matan Su Wai dan Su Kara Yawa Qalu Innalillahi.

— GA LINK DIN VIDEO —

https://scontent.fabv2-1.fna.fbcdn.net/v/t42.1790-2/311228204_834828614220062_5409995758762766323_n.mp4?_nc_cat=106&ccb=1-7&_nc_sid=985c63&efg=eyJybHIiOjU0NSwicmxhIjo5NzAsInZlbmNvZGVfdGFnIjoic3ZlX3NkIn0%3D&_nc_eui2=AeEgIVp1w2j0ohfapfRxCnV38NMMac5xMZDw0wxpznExkCEazIPf88GjsIeCIIZkdbfac40_71UJ_vOKQ-czhymM&_nc_ohc=8KaBAlEpiXoAX-TFuHB&_nc_rml=0&_nc_ht=scontent.fabv2-1.fna&edm=AGo2L-IEAAAA&oh=00_AT8wetKLK46_p37qoMGTtmO86MT4rdX-t31-bnE6udRoow&oe=6345B150

Sannan Yau Yan Matan Nan Sun Shafe Samada Kwana 128 A Wajen Su Inda Suke Rayuwa Cikin Kunchi da kuma Rashin Dadi.

Shin Ina Manyan Kasar Nigeria Ne Ina Gwannatin Kasar Ina Manyan Yan Kasuwa da Yan Siyasa da Manyan Masu Kudin Kasar Nan Dan Allah Ku Tai Maka Ku Ceto Rayukan Su Saboda In aka Ci Gabada Barin Su a Hannun Su Akwai Babbar Matsala Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Dake Faruwa da Wasu Mata da Yan Bindiga Sukai Garkuwa dasu Allah Yashiga Lamarin Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button