Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Yadda Wani Mutun Yashiga Tashin Hankali da Fuskar sa ta Kone da Jikin Sa Allah Sarki Kalli Video….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Wani Mutun da Jikin sa Ya Kone Gaba daya Allah Sarki Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Kana Ya Basu Mamaki.

An Saki Wani Fefen Bidiyon Wani Mutun da Gabaki Daya Jikin Sa Ya Kone Yazama Abun Tausayi a Cikin Alumma Allah Sarki Wannan Lamari Ya Baiwa Jama’a Mamaki Kana Yabasu Tausayi.

Abin Tausayi Wannan Bawan Allah Ya Bayyana Irin Wahalar daya Sha Lokacin daya Kone da Kuma Wasu Kalu Bale daya Gamu dasu Allah Sarki.

Yanzu Haka Muna Tafeda Bidiyon Wannan Bawan Allah Kuma Zamusa Muku Shi Domin Ku Kalla Kana Kuji Abunda Yake Fadi Wannan Kenan.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button