Kannywood

Innalillahi Kalli Bidiyon Yadda Mr 442 da Safa’a Sukayi Hayar Karuwai Zasuyi Waka dasu Tsabar Iskanci Yanzu….

Toffa Babbar Magana Mr 442 Yana Shirya Wani Sabon Bidiyon Sa Shida Jaruma Safara’u Inda Suka Dauko Wasu Karuwai Yan Gidan Rawa Wai dasu Zasuyi Bidiyon Subhanallah.

Qalu Innalillahi Yanzu Muke Samun Labari Akan Abunda Mr 442 Yayi Wanda Hakan Yajawo CeCe kuce a Kafafan Sada Zumunta Sannan Kuma Hakan Abu Ne Wanda Bai Dace Ba Daman.

Mawaki Mr 442 Tareda Abokiyar Aikin Sa Wato dai Safara’u Sunyi Nisa Kuma Basajin Kira Kullun Iskancin Nasu Gaba Yakeyi Wa’iya Zubillah.

Yanzu Abunda Suka Shirya Shine Misali Kamar Yadda Mawakan 9ja Suke Haka Suma Suka Koma a Tara Matan Banza Aita Iskanci a Cikin Bidiyo Babu Shakka Wannan Lamari Na Mawaki Mr 442 Abun Yazama Sai dai Addu’a.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Abunda Mr 442 Yayi Tareda Abokiyar Aikin Sa Safara’u.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button