Labaran Duniya

Allahu Akbar Dole Bidiyon Wannan Matar Ya Saka Kuka Yadda Ake Tura Matar Aure a Cikin Kura…

Allahu Akbar Kabiran; Allah Mai Halitta Yanzu Mukai Karoda Bidiyon Wata Mata Wadda Ake Turata a Cikin Kura Sakamakon Irin Cutar Dake Damun Ta.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Allah Sarki Yanzu Haka Muna Tafeda Bidiyon Wata Mata Wanda Dole Ya Baku Tausayi Har’ma Yasaku Kuka.

Saboda Yanzu Muna Tafeda Bidiyon Wata Baiwar Allah da ake Turata a Cikin Kura Sannan Tana da Yarinya Ma Wadda Ita ta Haife Ta Allah Sarki.

Tabbas Rayuwar Wannan Baiwar Allah Zaiyi Matukar Baiku Mamaki Kana Yasaku Kuka Saboda Dole Sai’ka Tausaya Mata Sai dai Muce Allah Yabata Lafiya Yakawo Mata Dauki a Cikin Rayuwar Ta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button