Yanzu Yanzu: Wata Jarumar Nollywood Ta Tuba ta Daina Iskanci da Juma’i Inda Tace Aure Zatayi….

Masha Allah Wata Jarumar Nollywood Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Bazata Kara Yin Wani Karuwanci Ba Ko Kuma Abunda Bai Daceba ta Tuba Ta Komaga Allah.
Inda Tace Aure Zatayi Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Masoyan Ta Dadi Sosai Da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.
Yar wasan kwaikwayon ta bayyana cewa duk zinace-zinacen da tayi rayuwarta bai amfaneta da komai ba Jarumar ta bayyana cewa yanzu ta koma ga Allah kuma zata kame kanta har zuwa lokacin ta samu miji.


Jaruma Mai Suna, Sylvia Ukaatu ta bayyana hakan ne a hirar da tayi kwanakin nan kuma Allure Vanguard ta Rawaito.
Sannan Tayi Addu’a Sosai Kamar Haka, Ina addu’a wannan sabon matsaya da na dauka zai wanke min zunubai na lokacin da nike bin shaidan.
Tabayyanawa Duniya Cewa Bazata Kara Juma’i Ba Har Saita Yi Aure Ta Tuba Ta Komaga Allah, Wannan Kenan.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.com.