Music

Sadiq Saleh – Zaman Duniya ( Official Music Lyrics ) 2022

Mawakin Nan Mai Suna, Sadiq Saleh Yasaki Albums Mai Matukar Dadin Gaske Kuma Yayi Hakan Ne Saboda Faran Tawa Masoyan Sa Rai.

Fitaccen Mawakin Ma a Wannan Lokaci Yazo Muku da Sababbin Fasaha da Acikin Wakokin Nasa Don Haka ga Wata Ma Kufara Sauraron Ta.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wakokin da Mawaki Sadiq Saleh Yasaki a Wannan Shekara ta 2022.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gidan Labarai Na Musamman Gidan Dake Kawo Maku Labarai Masu Inganci Mun Gode Sosai da Sosai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button