Kannywood

Masha Allah: Za’ayi Bikin Mansur A Zango Jarumin Kannywood Kalli Video….

Masha Allah; Anaci Gabada Shan Shagalin Biki A Masana’antar Kannywood Inda Jarumai Sun Halacci Wajen Bikin Mansur A Zango Wanda Shima Babban Jarumi Ne.

Tabbas Wannan Shagalin Biki Jarumai Masu Tarun Yawa Sun Halacci Wajen Shagalin Bikin Inda Kowa Yayi Nishadi Wato dai Wannan Biki Anyi Sa Lafiya Kana Kuma an Gama Lafiya Sai dai Muce Alhandulillah Sannan Muyi Fatan Allah Yabasu Zaman Lafiya.

Mansur A Zango Yana Daya Daga Cikin Manya Jarumai da Suke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood Sosai Kuma Babban Jarumi.

Tabbas Jarumi Adam A Zango Yayi Matukar Taka Muhimmiyar Rawar Gani Sosai da Sosai a Wajen Wannan Biki Na Yaron Sa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Yadda akai Shagalin Bikin Wannan Jarumi Mai Suna Mansur A Zango.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Domin Samun Labarai Masu Inganci’ A Wannan Gida Mai Albarka’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button