Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Wani Mutun Yayiwa Yarin Yar Shekara 3 Fyade Ta Mutu Yanzu….

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Wani Mutun Yayiwa Yarin ya Karama Yar Shekara Uku Fyady Inda Kuma Wannan Yarinya Daga Karshe Ma Ta Mutu.

Qalu Innalillahi Yanzu Mukai Karoda Wani Labari Mara Dadi Wanda Yayi Matukar Tabawa Alumma Zukata Inda Jama’a Suka Runga Magana Akan Lamarin Domin Kuwa Rashin Imanin da Wannan Mutun Ya Nuna Yakai Ace Innalillahi.

Yanzu Haka Dai Muna Tafeda Wannan Bidiyo Kuma Zamusa Muku Shi Domin Kuji Cikakkaken Rahoto akan Wannan Lamari Na Yadda Wannan Munmunan Abu Yafaru da Wannan Karamar Yarinya da akaiwa Fyade harta Rasa Rayuwar Ta.

GA – VIDEON

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button