Labaran Duniya

DaDumiDuminsa: Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Mummunan Hari Wani Kauye Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un; Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari Cikin Wani Kauye A Jahar Bauchi Inda Suka Tar’watsa Mutanen Garin Babu Tausayi.

Qalu Innalillahi Yanzu Muka Samu Labari Wanda Zamu Iya Cewa Babu Dadi Domin Kuwa Yan Ta’addan Boko Haram Sun Sake Kai Mummunan Hari Jahar Bauchi Acikin Wani Karamin Kauye Dake Cikin Jahar.

Inda Sukai Harbe Harbe a Kauye Sannan Suka Raunata Jama’a Dadama Inda Wannan Abu Yafaru Bayan Faruwar Haka Sojoji Sun Samu Nasarar Isa Wajen Amma Abun Haushin Basu Samu Yan Bindigar Ba Sai dai Sun Samu Nasarar Ceto Rayukan Alumma Dayawa.

Babu Shakka Zamu Iya Cewa Wannan Lamari Fa Sai Addu’a Jama’a Yakamata Mu Mika Kukan Mu Zuwaga Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala.

ALLAH GAMU GAREKA

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Abu Daya Faru A Jahar Bauchi Inda Jama’a Dadama Sunyi Allah Wadai da Wannan Yan Bindiga.

Muna Godiya Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button