Kannywood

Za’a Sha Shagalin Bikin Dady Hikima Abale Yanzu Kalli Video…

Toffa Babbar Magana Shin Mene Maganar Gaskiya Akan Auren Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Abale Shin da Gaske Yayi Aure Ko Aa.

Turkashi Labari Yafara Cika Kafafan Sada Zumun Inda Jama’a Kowa Ke Yiwa Jarumin Kannywood Abale Murna Akan Aure Zaiyi Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Babu Shakka Jama’a Dadama Yanzu Haka Dai Suna Jiran Asha Shagalin Bikin Dady Hikima Wato Abale.

Sai dai Bayan Mun Bibiyi Wannan Lamari Sai Muka Gano Labarin Ba Haka Yake Ba Wato dai Karya Ne Maganar Auren Jarumi Abale Wato dai Ba Aure Zaiyi Ba Kawai dai Wasu Ne Suka Hada Wannan Labari.

KARYA NE

Wannan Shine Maganar Gaskiya Akan Maganar Auren Abale Wato dai Abale Ba Aure Zaiyi Ba Wannan Kenan Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button