Kannywood

Yanzu yanzu Amarya Ta Rasu Saura Sati Biyu a Sha Shagalin Bikin Ta….

Innalillahi Yanzu Muka, Samu Wani Labari Mara Dadi Domin a yanzu haka ya kamata ka tsaya ka karan ta wannan labarin.
Allah Sarki Daman dai Ance Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne A Kwana a Tashi Tabbas Anyi Babban Rashi wanda Sai da Ya Girgiza Alumma Matuka.
Wata Budurwa Ta Rasu Saura Ana Saura Sati Biyu A Sha Shagalin Bikin Wato dai A Daura Aurenta.
Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto Wanda Aka Wallafa A Shafin Rariya.
Allah ya yi wa wannan yarinyar mai suna Aisha S Gobir rasuwa a sanadiyar haɗarin motar ya faru da ita da yayarta a hanyarsu ta zuwa Birnin Kebbi wajen ziyarar ‘yan uwansu.
Tuni ita yayarta ta rasu bayan haɗarin, sannan daga bisani ita ma Ƙanwarta Aisha S Gobir Allah ya ɗauke rayuwarta a jiya a yanzu haka ga hoton wannan matar ka Kalla.
Allah Sarki Sai dai Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Ta da Rahama Kana Yasa Aljanna Ce Makomar Ta Amin.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button