Kannywood

Masha Allah: Ummi Rahab Amaryar Lilin Baba Ga Yadda Suke a…

Lilin Baba Tareda Amaryar Sa Ummi Rahab Sunyi Matukar Burge Jama’a Sosai Matuka Sosai da Sosai Saboda Ganin Yadda Bayan Sunyi Aure Suka Kara Kulawa da Junan Su.

Masha Allah, Lilin Baba Ya Bayyana Jaruma Ummi Rahab A Matsayin Matar da Zaiyi Rayuwa da Ita Har Izuwa Numfashin Sa Na Karshe Sannan Babu Shakka Yana Matukar Kulawa da Ita Sosai da Sosai.

Sannan A Yan Kwanakin Nan da Suka Gabata Ummi Rahab da Lilin Baba Sun Saki Wasu Sababbin Hotunan Su Inda Har Jama’a Suka Fara Tunanin Jaruma Ummi Rahab Tasamu Ciki Toh Wannan Lamari dai Har Yanzu Bamu da Tabbaci Akan Wannan Lamari Sai dai Muce Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Domin Samun Cikakken Rahoto Akan Wannan Lamari.

Muna Masu Godiya Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na` Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button