Kannywood

Masha Allah Naziru Sarkin Waka Tareda Yar’sa Kalli Lokacin da Rabi’u Rikadawa Ya…

Toffa Baba Rabi’u Na Cikin Shirin Film Din Labarina Yakai Wa Fitaccen Mawakin Nan Ziyarar Bazata Wato Yaje Gidan Naziru Sarkin Waka.

Tabbas Wannan Ziyara da Baba Dan Audu Yakai Gidan Mawaki Naziru Sarkin Waka Tabbas Babu Shakka Naziru Yaji Matukar Dadin Wannan Ziyara daya Kai Masa Inda Kuma Mawakin Ya Karbe Sa Hannu Bibbiyu Suka Sha Shirar Duniya Abun Su.

gawani – Labarin Kuma

Sannan Kuma Suka Wasa Tareda Ya’yan Naziru Sarkin Waka Kamar Yadda Kuke Gani A Cikin Wannan Hoton Babu Shakka Wannan Abu Yayi Matukar Yiwa Masoyan Su Dadi Sosai Da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Ziyarar Bazata da Jarumi Rabi’u Rikadawa Yakai Wa Naziru Sarkin Waka.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button