Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood Yanzu….

Allah Sarki’ Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Asma’u Abdullahi Wakili Ta Bayyana Wa Duniya Irin Tashin Hankalin data Shiga Matuka Saboda Rasa Wani Babban Masoyin Ta Datayi.

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Babu Shakka Jaruma Asma’u Abdullahi Wakili Tayi Kuka Sasai Sannan Tasaki Wani Bidiyon Ta Cikin Tashin Hankali Inda Take ta Rusa Kuka Akan Wannan Rashi Datayi.

Jama’a Dadama Sunyi Matukar Taya’ta Kuka da Alhini Kana Sunji Matukar Tausayin Ta Na Rashin Wannan Masoyi Nata Datayi.

Sai dai Acikin Bidiyon da Jaruma Asma’u Abdullahi Wakili Tasaki Tana Kuka Bata Bayyana Wa Duniya Shin Wannan Masoyi Nata Mutuwa Yayi Ko Kuma Rabuwa Sukai.

Sai dai Yanzu Haka Muna Nan Muna Bibiyar Wannan Lamari Inda Dazarar Mun Gono Gaskiya Akan Wannan Lamari Zamuyi Maku Karin Bayani Akan Yana Raye Ko Kuma Ya Mutu.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button