Toffa Babbar Magana An Saki Bidiyon Yadda Jaruman Kannywood Sukai Rawar Girgiza Ta Iskanci Kalli…

Toffa Babbar Magana; Sakin Wani Bidiyon Jaruman Kannywood Yayi Matukar Jawo Magana A Kafafan Sada Zumun Domin Ganin Yadda Suke Tikar Rawa Babu Kunya.
Tirkashi Tabbas Wannan Lamari Yayi Muni Kuma Bai Daceba Saboda Yadda Suka Runga Rawar dabata Dace Ba Kuma Hakan Ba Dai dai Bane.

Tabbas Jarumai Sunyi Rawa Son Ransu Inda Suka kwashi Rawar Girgiza Kugu da Dai Sauran Rawa Tabbas Lamarin Yakai Ace Innalillahi.
Cikin Jaruman Dasuka Halacci Wajen Wannan Shagalin Bazde din Sun Hada’da – Aisha Najamu da Kuma Maryam Yahaya Amal umar, Khadija actress Harda Jaruma Momee Gombe da Dai Sauran Su.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Rawar Girgiza da Jaruman Kannywood Sukaje Sukai a Shagalin Bikin Bazde din Wata Jaruma Mai Suna Khadija.



Muna Godiya Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Dake Kawo Maku Sahihan Labarai Masu Inganci.