Kannywood

Soyayya Mai Karfi Tsakanin Murja Kunya da Idris Mai Wushirya Yanzu….

Soyayya Mai Karfi Tsakanin Jaruma Murja Ibrashim Da Kuma Mai Wushirya Inda Ya Bayyana Yadda Yake Matukar Sonta Soyayya Sosai.

Babu Shakka Jarumin Tiktok Idris Mai Wushirya Babu Shakka Yana Matukar Fadin Cewa Yana Son Murja Ibrashim Kunya Inda Kuma Itama Take Nuna Mai Soyayya Domin Kuwa a Dakin Sa Take Zuwa.

Sai dai Wasu Mutanen Suna Ganin Kamar Idris Mai Wushirya Zai Bata Rayuwar Murja Ne Ba Sonta Yakeyi da Gaske Ba Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Da Gaske Baya Son Nata Ne Ko Kuma Yana Son Ta.

MURJA KUNYA 💞 MAI WUSHIRYA

Domin Kuwa In dai Har Ya Kasan Ce Kana Bibiyar Shafukan Su Babu Shakka Zakaga Yadda Idris Mai Wushirya Yaka Bayyanawa Duniya Cewa Yana Matukar Kaunar Murja Ibrashim Kunya.

Mu dai Wannan Lamari Babu Abunda ZamuCe Samada Muyi Addu’a da kuma Fatan Nasara Akan Allah Yazaba Masu Abunda Yafi dace wa A Cikin Rayuwar Su Inda Gaske Auren Zasuyi To Zamu Ce Allah Yabada Zaman Lafiya.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Auren Jarumar Kannywood Murja Ibrashim Kunya da kuma Idris Mai Wushirya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button