Labaran Hausa

Masha Allah; Malam Markazul Karmawi Yayi Bayani Akan Ranar da Aka Haifi Annabi SAW da Falalar Dake Cikin ta…

Masha Allah; Malam Markazul Karmawi Kano Yayi Wa’azi Mai Taba Zuciyar Du Wani Musulmi Domin Kuwa Yau Ne 12; gawatan Rabiul Auwal Watan da Aka Haifi Annabi SAW.

Babu Shakka Duwani Musulmi Yana Murna da Farin Ciki Matuka da Wannan Ranar Domin Kuwa Rana Ce Wadda Ko Wannan Dan Adam Musulmi Yake Son Ganin ta Domin Taya Murna da Ta Zamo Rana Mafi Muhimmanci Domin Ranace da Aka Haifi Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S’A’W.

Allah Yakara Manah Son’sa da Kuma Kaunar Shugaban Halitta Baki daya Wato Annabi SAW.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Bayanin da Malam Markazul Karmawi Kano Allah Yasa Mudace Yabamu Nasarar Dake Cikin Wannan Ranar Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button