Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un An Tsinci Gawar Matada Miji a Cikin Gidan Su Abin Tausayi Kalli….

Qalu Innalillahi Yanzu An Tsinci Gawar mata da Miji acikin gida su a garin katsina kamar yadda a yanzu mutane da yawa sunyi Kuka da idon su Akan Wannan Rashi Da akai Masu.
Jama’ar unguwar Rahamawa da ke garin katsina sun tashi da Wani mummunan labari mara Dadi domin a yanzu haka Suna al’himi Sosai da Sosai da wannan Rasuwar domin Duk wanda ya tsaya ya karan ta wannan labarin zaiyi Kuka Shima Saboda Tsabar Tausayi.

An Tsinci Gawar murtala muhammadu Da Matarsa shamsiya kamar yadda a yanzu haka an gana da kanin Murigayi kamar yadda ya bayyana cewa Murigayi murtala yaje masallacin juma’a Duk da Cewa Ana Ruwan Sama Amma kuma Hakan Bai Hanasa Zuwa ba.
A yadda kanin Murigayi ya bayyana mutane shine ya Kira murtala a waya bai dagaba sannan kuma bayan wasu Lokacin Saiya kara Kira nan ma ba a daga ba da yake Basu da nisa dashi sai ya tashi yaje gidan nasa sai ya buga kofa sai yaji ba a bude ba.
Ya bayyanawa Mahaifiyar su yadda abun ya kasance sai anan gurin Mahaifiyar tasu tace yaje gidan yaga koh lafiya yana zuwa sai ya haura ya bude kofar sai kuma yaga Dakin a rufe a Lokacin yana lekawa sai kuma yaga kafarsa.
A Lokacin Suna doba suga cewa shida matar tasa ne kuma babu rai Ajikin su a Lokacin suka dauke su suka kaisu asibiti amma kuma sai likita ya bayyana musu cewa allah yayi Musu rasuwa mina fatan allah ya jikansu da Rahama Ameen.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na’ Sakin Wannan Labari Mara Dadi Matuka Akan Wannan Rashi da Akai.
Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.